DAGA LARABA: Yadda Iyaye Ke Kashe Wa ’Ya’yansu Aure A Arewa

Labarin wanda surukansu suka yi dalilin mutuwar aurensa.

DAGA LARABA: Yadda Iyaye Ke Kashe Wa ’Ya’yansu Aure A Arewa

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shin me zai sa iyaye su aurar da ‘yarsu, su dawo suna juya ta a gidan miji ko yin abin da zai kashe mata aure?

Shirin Laraba na dauke da labarin wani wanda iyayen matarsa suka kai shi bango, har ya hakura da ita.
NAJERIYA A YAU: Halin Da Daliban Najeriya Ke Ciki A Dajin Sudan

A cikin shirin kuma, akwai kuma bayanin irin shisshigi da wasu iyayen ke yi da ke haddasa mutuwar auren ’ya’yansu da kuma yadda za a magance matsalar.

A yi sauraro lafiya.