
Ban bai wa majalisa haƙuri ba — Natasha
Ina na kan batuna, kuma zan ci gaba da yaƙi a kan gaskiyata duk rintsi duk wuya. ...
Catch up with our live transmission here!
Ina na kan batuna, kuma zan ci gaba da yaƙi a kan gaskiyata duk rintsi duk wuya. ...
Tuni aka yi jana’izar jami’an da suka rasu a ranar Lahadi.
Majiyar ta ce wanda ake zargin Modu Mallam Gana ya harzuka da tsayarwar matasan a bakin ofishinsu, lamarin da ya bude musu wuta. ...
Yawan shigo da kayan amfanin gona da aka yi a baya-bayan nan shi ma ya taimaka wajen faɗuwar farashin. ...
Aƙalla matasa 150 masu kirkire-kirkire daga yankin Arewa sun hallara a Kano don halartar “Innovate North” Business Development and Innovat ...
Na je saya a kasuwa, amma na dawo ban saya ba, tsadar ta yi yawa. Albasa ’yar kaɗan sai ka ji ana maganar dubbai.” ...
Kotun ta sake dawo da Anyanwu a matsayin halastaccen sakataren jam’iyyar PDP na ƙasa. ...