NAJERIYA A YAU: Dalilin Karancin Tumatur Da Sauran Kayan Miya
Wasu ma tuni sun koma amfani da busasshen tumatur a wajen yin girki.
Farashin kayan miya musamman tumatir ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni.
Lamarin ya sa wasu komawa sayen busasshen tumatir domin yin girki.
To shin me ya sa ake samun karanci da tsadar tumatir da sauran kayan miya?
- NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Shekara 25 Ana Yi Wa Bangaren Shari’a Hawan Kawara
- DAGA LARABA: Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25
Shirin Najeriya a Yau ya ziyarci wasu kasuwanni don tattaunawa da masu noma da dillalan tumatir da sauran kayan miya domin jin bahasi.
Domin sauke shirin, latsa nan