NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Aka Dawo Da Tallafin Man Fetur?
Wane hali tattalin arzikin Najeriya zai shiga idan da za a dawo tallafin man fetur?

Man Fetur
Yayin da halin ƙuncin da ’yan Najeriya suke fama da shi yake ƙaruwa, yawan masu kira da a dawo da tallafin man fetur ma sai ƙaruwa yake yi.
Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba: shin me zai faru idan da za a dawo da tallafin?
Wane hali tattalin arzikin Najeriya zai shiga?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Yawan Samun Hadarin Kwalekwale A Neja
- DAGA LARABA: Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?
Shirin Najeriya A Yau zai yi ƙoƙarin amsa waɗannan da ma wasu tambayoyin masu alaƙa da su.
Domin sauke shirin, latsa nan