NAJERIYA A YAU: Yadda Tamowa Ke Kassara Yara a Katsina
Rahoton ya nuna cewa Arewa maso Yamma ta fi kowacce shiyya yawan yara masu tamowa.
Wani rahoto da Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar ya nuna cewa Arewa maso Yamma ta fi kowacce shiyya yawan yara masu cutar tamowa.
A shiyyar kuma, in ji rahoton, Katsina ta fi ko wacce jiha yawan masu fama da cutar.
- NAJERIYA A YAU: Rayuwar Maza Masu Fama Da Matsalar Rashin Haihuwa
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi bincike ne don gano yadda lamarin yake.
Domin sauke shirin, latsa nan