Ra’ayin ƴan Najeriya game da mulkin Cif Ernest Shonekan
Shonekan ya mulki Najeriya daga ranar 26 ga watan Agustan 1993 zuwa ranar 17 ga watan Nuwambar 1993.

Wasu ’yan Najeriya sun bayyana wa Aminiya irin tarihin da suka ji game da mulkin tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Ernest Shonekan.
[youtube https://www.youtube.com/watch?v=WN_tO8cF6o0]