Kurmi

Kurmi

Abin da ya biyo bayan kama manyan makamai Legas

A Litinin da ta gabata, Rundunar kwastam mai kula da tashar jiragen ruwa ta Tin-Can a Legas ta kama manyan bindigogi guda 1,100 mai sauqin sarrafawa,

An kama wata mata da ta yi garkuwa da yarinya a Legas

Wata mata ’yar kimanin shekaru 20 mai suna Ajoke Owolabi, wacce ta yi garkuwa da yarinya ’yar kimanin shekara 7 ta shiga komar ’yan

An kama ’yan sanda uku bisa zargin kisan direba

Kwanishinan ’Yan sanda a Jihar Delta, Zanna Ibrahim ya sanar da kama wasu jami’an ’yan sanda ake zargi da laifin kashe direban wata

kura ta lafa a Aba bayan harin IPOB ga ’yan Arewa

Ya zuwa rubuta rahoton nan, kura ta lafa, hankali ya kwanta a unguwar Hausawa da ke garin Aba, Jihar Abiya bayan farmakin da wadanda ake kyautata zato

Ina samun alheri da sana’ar hayar doki – Isyaka

Haya da doki a Kurmi wani sabon abu ne ga ’ya’yan Hausawa da aka haifa a can, sannan kuma wani lamari ne na karin ilmi gare su, musamman w