Yadda ’Yan Najeriya Za Su Kwaci Hakkinsu Daga Gwamanti Cikin Sauki

Ana bayyana mulkin dimokuradiyya a matsayin tsarin mulkin da ke bayar da dama ga ’yan kasa su tofa albarkacin bakinsu dangane da ayyukan da ake yi, suna iya sa wa a yi ko kuma a bari.  Shin ’yan Najeriya sun san hanyoyin da za su karbi hakkokinsu daga wurin gwamnati kuwa? Yadda Cin Abinci Sau […]

Yadda ’Yan Najeriya Za Su Kwaci Hakkinsu Daga Gwamanti Cikin Sauki

Ana bayyana mulkin dimokuradiyya a matsayin tsarin mulkin da ke bayar da dama ga ’yan kasa su tofa albarkacin bakinsu dangane da ayyukan da ake yi, suna iya sa wa a yi ko kuma a bari. 

Shin ’yan Najeriya sun san hanyoyin da za su karbi hakkokinsu daga wurin gwamnati kuwa?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani. Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rufe ‘boda’ ya kawo yunwa da rashin aiki a Arewa —CNG

Bin diddigi: Gaskiyar batun kai hari a Bankin CBN

NAJERIYA A YAU: Lakurawa muka kai wa hari a Sakkwato —Sojoji

Manyan alhinin Najeriya a 2024