2019: Kwamandan NSCDC ya gargadi matasa akan bangar siyasa

Kwamanda Janar na Jami’an tsaron sibil defens NSCDC Abdullahi Gana Muhammadu ya gargadi matasa akan hadarin shiga bangar siyasa lokacin zaben 2019, ya bayyana hakan ne yayin taron kara wa juna sani aka yi a jihar Kaduna. Wanda ya wakilci Kwamandan jihar Kaduna Modu Bunu ya bukaci hadin kan jama’a wajen tabbatar sahihin zabe ba […]

2019: Kwamandan NSCDC ya gargadi matasa akan bangar siyasa

Kwamanda Janar na Jami’an tsaron sibil defens NSCDC Abdullahi Gana Muhammadu ya gargadi matasa akan hadarin shiga bangar siyasa lokacin zaben 2019, ya bayyana hakan ne yayin taron kara wa juna sani aka yi a jihar Kaduna.

Wanda ya wakilci Kwamandan jihar Kaduna Modu Bunu ya bukaci hadin kan jama’a wajen tabbatar sahihin zabe ba tare wani rikici ba a zaben 2019.