Listening LIVE

Catch up with our live transmission here!

Matasa sun jefi Shugaban Majalisar Sakkwato saboda hare-haren ’yan bindiga

Matasa sun jefi Shugaban Majalisar Sakkwato saboda hare-haren ’yan bindiga

Wakilinmu ya ziyarci garin Bodinga, inda ya tarar da daruruwan ’yan gudun hijira suna neman mafaka a makarantu, masallatai da gidajen jama’a. ...

Hukuncin hana dalibai sanya Hijabi tauye ’yancin addini ne —MPAC

Hukuncin hana dalibai sanya Hijabi tauye ’yancin addini ne —MPAC

MPAC ta kuma yi kira ga kungiyoyin Musulmi da sauran masu kishin gaskiya da su yi magana kan wannan

Alarammomi sun amince da tsarin haɗa ilimin boko da na addini a Jigawa

Sokoto: Slain Village head, son, others buried amid tears

Sokoto: Slain Village head, son, others buried amid tears

The Village Head of Kulodo community, his eldest son and four other victims have been buried following a deadly bandit attack on Kulodo and neighbouring Kwamtsi villages in Bodinga Local Government Area of Sokoto State. Daily Trust gathered that five of the victims were killed in Kulodo village, whi ...

Jamhuriya ta Huɗu da Kafuwar Bankin Musulunci a Najeriya

Jamhuriya ta Huɗu da Kafuwar Bankin Musulunci a Najeriya

A shekarar 2004 lokacin da Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Charles Soludo ya ba wa Bankin Jaiz lasisi a matsayin Bankin mara karɓar kuɗin ruwa. ...

Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur karo na biyar a watan Maris

Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur karo na biyar a watan Maris

Sabon farashin ya fara aiki daga tsakar daren ranar 21 ga Maris, kamar yadda sanarwar da matatar ta aika wa ’yan kasuwa. ...

Tarayyar Turai ta ci tarar Temu dala miliyan 232

An fara sana’ar hayar Fawa-bank a Kano

An fara sana’ar hayar Fawa-bank a Kano

Mahmud ya shaida wa wakilinmu cewa yadda ya yi watsi da tsohuwar sana’arsa ta sayar da lemon kwalba ya rungumi harkar hayar Fawa-bank ...