Hanyoyin Haɗa Kan ’Yan Najeriya Ta Wasan Ƙwallo

Faɗin ƙasa da yawan kabilun da ke Najeriya sun sa zaman ’yan ƙasar uwa ɗaya uba ɗaya masu ƙawazucin juna gagara tun samun ’yancin kai. Ko kun san hanyoyin da ya kamata a bi domin haɗa kan ’yan ƙasar wuri guda masu so da ƙaunar juna domin ciyar da ƙasar gaba ta hanyar ƙwallon ƙafa? […]

Hanyoyin Haɗa Kan ’Yan Najeriya Ta Wasan Ƙwallo

Faɗin ƙasa da yawan kabilun da ke Najeriya sun sa zaman ’yan ƙasar uwa ɗaya uba ɗaya masu ƙawazucin juna gagara tun samun ’yancin kai.

Ko kun san hanyoyin da ya kamata a bi domin haɗa kan ’yan ƙasar wuri guda masu so da ƙaunar juna domin ciyar da ƙasar gaba ta hanyar ƙwallon ƙafa?

Lura da goyon baya da fatan alherin da ’yan Najeriya suka nuna wa tawagar ƙwallon ƙafar Najeriya a gasar AFCON, mun dubi hanyoyin da za a bi domin samar da ’yan kasa masu haɗin kai da ƙawazucin juna.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

NAJERIYA A YAU: Yadda Kuɗin Crypto Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Najeriya

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji