A Abuja ne kawai aka sayar da litar mai 145- NBS
Hukumar Kididdiga ta kasa wato NBS ta ce masu motocin Abuja ne kawai suka saya litar mai a asalin farashinsa na Naira 145 a watan Maris. NBS ta qara da cewa a jihohin Kaduna da Bauchi ana sayar da man ne a tsakanin Naira 147 da 145.57. Hakanan kuma rahoton ya nuna cewa jihohin da […]
Hukumar Kididdiga ta kasa wato NBS ta ce masu motocin Abuja ne kawai suka saya litar mai a asalin farashinsa na Naira 145 a watan Maris.
NBS ta qara da cewa a jihohin Kaduna da Bauchi ana sayar da man ne a tsakanin Naira 147 da 145.57.
Hakanan kuma rahoton ya nuna cewa jihohin da aka fi sayar da man da tsada su ne Tara inda ake sayarwa Naira 183.38 da Jigawa da ake sayarwa 180.93 sai kuma Ekiti Naira 173.89.