Ra'ayin Aminiya• Created November 15, 2012 11:41
A dakatar da wannan jibgo bashin
Bayanan da ke cewa Shugaban kasa Goodluck Jonathan na neman amincewar Majalisar Dokoki ta kasa don ya ciwo bashin Dala biliyan bakwai da miliyan dari tara (kimanin Naira tiriliyan daya da biliyan 264) daga waje, abin damuwa ne.