A gyara takardar bayanan ’yan sakandire na Jihar Kano
Editan Aminiya jarida mai albarka, da ke isar da sakon al’umma, ina so ka ba ni dama in isar da sakona game da kuskuren da aka tafka a takarda tattara bayanan ’yan makarantar sakandare a Jihar Kano,