Kananan Labarai• Created March 29, 2013 06:15
A janye sojoji daga harkokin tsaron cikin gida –Kanar Kachako
Kanar Isa Kachako (mai ritaya) ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da Rundunar Sojoji ta kasa su janye sojoji daga cikin jami’an tsaro na rundunar hadin gwiwa da yanzu suke kula da tsaro a wasu jihohin da suke fama da tashe tashin hankula da hare-hare a kasar nan.