A kan idona sojoji suka kashe Sardauna —Sarkin Mota
Hakikanin labarin yadda aka kashe Sardauna Sakkawato Alhaji Ahmadu Bello
Rayuwar Sardauna da hakikanin yadda sojoji masu juyin mulki suka kashe shi daga bakin direbansa, Alhaji Ali Sarkin Mota wanda lamarin ya faru a aka idonsa.