A kawar da rubabbun kayar da ke Jami’ar Abuja

A ranar Talatar makon jiya ne aka rufe Jami’ar Abuja sakamakon zanga-zangar dalibai. Wannan ne karo na biyu da ake rufe jami’ar a bana kan dalili daya.