A nan za a rika rantsar da shugaban qasa- Majalisar Tarayya
A ranar Alhamis da ta gabata ne, Majalisar Dattijai ta amince da wata doka da za a rika rantsar da shugaban qasa da mataimakinsa a farfajiyar majalisar. Dokar mai lamba SB.379, wanda mataimakin shugaban majalisar, sanata Ike Ekweremadu ya dauki nauyi, an karantata sau uku, aka tattauna, sannan aka amince da ita. Shugaban kwamitin ayyuka […]

A ranar Alhamis da ta gabata ne, Majalisar Dattijai ta amince da wata doka da za a rika rantsar da shugaban qasa da mataimakinsa a farfajiyar majalisar.
Dokar mai lamba SB.379, wanda mataimakin shugaban majalisar, sanata Ike Ekweremadu ya dauki nauyi, an karantata sau uku, aka tattauna, sannan aka amince da ita.
Shugaban kwamitin ayyuka na musamman, sanata Abdulaziz Nyako ne ya gabatar da rahoto a kan dokar a madadin kwamitinsa