A shawo kan matsalar PHCN

Takaddamar da ke tsakanin Gwamnatin Tarayya da kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) kan sayar da kamfanin wutar lantar na kasa (PHCN), alamu na nuni da cewa al’amura sun dagule.