A shekarar kuraye

Wani gwamna ne ya kai ziyara makarantar furamari tare da mukarraban sa. Da zuwa ya zarce aji  biyu ya tambayi yara wa zai fada masa  shekarar da aka haifi Manzon Allah, sai wani daga cikin su ya daga hanu yace a shekarar  giwaye.  Sai daya daga cikin kwamishinonin da suka raka shi ya tambaya shima […]

A shekarar kuraye
A shekarar kuraye

Wani gwamna ne ya kai ziyara makarantar furamari tare da mukarraban sa. Da zuwa ya zarce aji  biyu ya tambayi yara wa zai fada masa  shekarar da aka haifi Manzon Allah, sai wani daga cikin su ya daga hanu yace a shekarar  giwaye.  Sai daya daga cikin kwamishinonin da suka raka shi ya tambaya shima wa zai fadamana shekarar da aka haifi gwamna, sai wani dalibi yace azamanin kuraye.
Daga Muktar Bala Bulama Hina. 07068864201.

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya