A shirye nake da in gana da Shugaban Boko Haram Shekau – Naja’atu Muhammad
Hajiya Naja’atu Muhammad, wakiliya ce a Jam’iyyar Action Congress of Nigeria (ACN), kuma tana cikin kwamitin mutum 26 kan tattaunawa da samar da zaman lafiya kan rikicin da ke addabar Arewa