A taimaka wa Buhari da addu’a – Badaru
Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya ce Najeriya tana cikin wani mawuyacin hali sakamakon zalunci da shugabannin baya suka yi a kasar nan, inda ya bukaci al’umar kasar nan su taimaka wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari da addu’a a kokarin da yake yi wajen ceto kasar nan.