A taimaka wajen yaqar luwaxi da maxigo a tsakanin matasan Yobe – Babban Sakatare

Babban Sakataren Ma’aikatar Kula da Harkokin Addini ta Jihar Yobe Alhaji Bukar Modu Jimbam ya ce Jihar Yobe ce ta biyu a jerin jihohin qasar nan da aka fi aikata munanan ayyukan nan na luwaxi da maxigo, wanda hakan yake haifar da yawan masu aikata irin waxannan ayyukan fasadi a tsakanin matasa waxanda su ne […]

A taimaka wajen yaqar luwaxi da maxigo a tsakanin matasan Yobe – Babban Sakatare
A taimaka wajen yaqar luwaxi da maxigo a tsakanin matasan Yobe – Babban Sakatare

Babban Sakataren Ma’aikatar Kula da Harkokin Addini ta Jihar Yobe Alhaji Bukar Modu Jimbam ya ce Jihar Yobe ce ta biyu a jerin jihohin qasar nan da aka fi aikata munanan ayyukan nan na luwaxi da maxigo, wanda hakan yake haifar da yawan masu aikata irin waxannan ayyukan fasadi a tsakanin matasa waxanda su ne qashin baya duk wata al’umma.