A tsige duk gwamnan da ya kasa biyan albashi – Balarabe Musa

Tsohon Gwamnan tsohuwar jihar Kaduna kuma Shugaban Jam’iyyar PRP, Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa ya shawarci Shugaba Buhari ya yi tsayin-daka idan yana son kai kasar nan ga nasara. Ga yadda hirar ta kasance:

Tsohon gwamna jihar Kaduna, Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa