A wannan watan za a fara biyan ma’aikatan Sakkwato sabon albashi- Tambuwal
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal, ya ce za a fara biyan ma’aikatan jihar sabon tsarin karancin albashin ma’aikata da aka kaddamar. Gwamna Tambuwal, ya sanar da hakan lokacin da yake karbar rahoton kwamitin kaddamar sabon tsarin albashin ma’aikata jihar. Gwamnan jihar ya rattaba hannu a sabon kasafin kudin ma’aikata na sama da Naira miliyan 324.
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal, ya ce za a fara biyan ma’aikatan jihar sabon tsarin karancin albashin ma’aikata da aka kaddamar.
Gwamna Tambuwal, ya sanar da hakan lokacin da yake karbar rahoton kwamitin kaddamar sabon tsarin albashin ma’aikata jihar.
Gwamnan jihar ya rattaba hannu a sabon kasafin kudin ma’aikata na sama da Naira miliyan 324.