A Yammacin Alhamis za a raba jadawalin Gasar Zakarun Turai na 2022/23
A kowace shekara akan fitar da kungiyoyin kwallon kafa 32 na nahiyar Turai, gwargwadon irin Kokorin da kowaccensu yi a kakar wasannin da ta gabata. A kan zakulo kungiyoyi hudu-hudu daga sassan kasashen Turai a kowace shekara domin fitar da jadawalin da za a fafata a Gasar Zakatun Turai. Hakazalika akan saka kungiyoyin a cikin […]
A kowace shekara akan fitar da kungiyoyin kwallon kafa 32 na nahiyar Turai, gwargwadon irin Kokorin da kowaccensu yi a kakar wasannin da ta gabata.
A kan zakulo kungiyoyi hudu-hudu daga sassan kasashen Turai a kowace shekara domin fitar da jadawalin da za a fafata a Gasar Zakatun Turai.
Hakazalika akan saka kungiyoyin a cikin tukane hudu, wato a kowace tukunya akwai kungiyoyin wasanni guda takwas.
A wannan shekarar a tunkunyar farko akwai kungogin wasanni kamar haka:
Tukunya ta biyu:
Tukunya ta uku:
Tukunya ta hudu:
Bayan kammala wannan hadin jadawalin da za a yin na kungiyoyi 32, za a fara buga wasannin cikin rukuni Gasar Zakarun Turai daga ranar 6 ga watan Satumba zuwa 10 ga watan Yunin 2023.