A yau Majalisa zata fara tantance Ministoci
A yau ne ake saran Majalisar dattawan Najeriya zata fara tantance sunayen Ministocin da Shugaba Buhari aika wa zauren Majalisar. ‘Yan majalisar za su zama na musamman a ranakun Juma’a da Litinin don shirin tantance sunayen sabbin Ministoci 43.
A yau ne ake saran Majalisar dattawan Najeriya zata fara tantance sunayen Ministocin da Shugaba Buhari aika wa zauren Majalisar.

‘Yan majalisar za su zama na musamman a ranakun Juma’a da Litinin don shirin tantance sunayen sabbin Ministoci 43.
