A yau ne ake rantsar da ’Yan majalisar Najeriya karo na 9
Za a rantsar da ’Yan Majalisar dattawa da Wakilan Najeriya da kuma zaben shugabannin majalisun guda biyu duk a yau Talata. Cikakken rahoton na nan tafe.
Majalisar Tarayyar Najeriya
Za a rantsar da ’Yan Majalisar dattawa da Wakilan Najeriya da kuma zaben shugabannin majalisun guda biyu duk a yau Talata.
Cikakken rahoton na nan tafe.