A yau PDP zata kaddamar da kamfen na dan takarar shugaban kasa
Jam’iyyar adawa ta PDP a yau Alhamis zata kaddamar da kamfen din zaben dan takarar shugaban kasa, tsohon Mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar na zaben 2019 a harabar Legacy House da ke Abuja. Kwamitin zartarwa na PDP ne zasu tsara yadda za a gudanar da kamfen din bayan tattaunawar da zasu a yau.
Jam’iyyar adawa ta PDP a yau Alhamis zata kaddamar da kamfen din zaben dan takarar shugaban kasa, tsohon Mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar na zaben 2019 a harabar Legacy House da ke Abuja.
Kwamitin zartarwa na PDP ne zasu tsara yadda za a gudanar da kamfen din bayan tattaunawar da zasu a yau.