Abin Da Addini Ya ce Game Da Azumin Ƙananan Yara
Hanyoyin da za ku bi wajen koya wa kananan yara azumi cikin sauƙi.

Hoto daga MAMA Center
Watan Ramadana na jefa shauƙi a zukatun yara masu tasowa ta yadda har rige-rige ake yi a tsakanin juna na ganin an kai wannan munzali.
Shin ta wace hanya ya kamata iyaye su bi domin koya wa yaransu azumin Ramadana?
- Yadda Za Ku Yi Girke-Girken Azumi Da Kuɗi Kaɗan
- ‘Amfani Da Tsoffin Takardun Naira Zai Iya Jefa Mutum A Matsala’
Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan koyawa yara azumin Ramadana cikin sauƙi.
Domin sauke shirin, latsa nan