Abin da ke hana gwamnatin Nasarawa biyan cikakken albashi – Wambai

Wakilinmu ya tattauna da Kantoman karamar Hukumar Lafiya kuma Shugaban kungiyar Shugabannin kananan Hukumomin Jihar (ALGON), Alhaji Ahmed Suleiman Wambai kan barazanar da wadansu ma’aikatan jihar ke yi cewa za su koma yajin aiki, bisa cewar gwamnati ta ki cika yarjejeniyar da ta yi da kungiyar kwadogo ta Jihar kwanankin baya:

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida