Abin da ke kawo yawan sakin aure a kasar Hausa

Ummulhaba’isin mace-macen aure a Arewacin Najeriya da kuma mafita daga matsalar.

Abin da ke kawo yawan sakin aure a kasar Hausa

Mutuwar aure kullum karuwa take yi a Arewacin Najeriya.

Mene ne dalili, kuma laifin wane ne? Daga ina matsalar ta samo asali? Mece ce mafita?

A wannan karon, shirin Daga Laraba ya yi kokarin nemo amsoshin wadannan tambayoyi da ma fahimtar masana a kan wannan matsala.