‘Dalilin Da Muke Shan Maganin Karfin Maza’

Tattaunawa da masu shan maganin ƙarfin maza, ra’ayoyin mata a kai da kuma bayanan likitoci

‘Dalilin Da Muke Shan Maganin Karfin Maza’

Shan maganin ƙarfin maza ya zama ruwan dare a wannan zamani, ta yadda masu sayarwa ke tallar sa a bainar jama’a, kuma ake tururuwar saya.

Shin me ya kawo yawaitar shan maganin ƙarfin maza?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya ji ta bakin maza da ke shan wadannan magunguna, da mata da aka ce ana sha saboda su, da kuma likitoci.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.