Abin Da Mutumin Da Ya Wuce Shekara 30 Ya Kamata Ya Yi

A Jiya Alhamis cikin shirin Najeriya A Yau mun dubi yadda da  zarar an ga shekaru sun dan fara ja ana sa ran a cimma wani buri na rayuwa da zai sa a ga cewa mutum ya fara samun cigaba da zama cikakken mutum.  Mun yi amfani da shekaru 30. Shin ka saurari wannan shirin […]

Abin Da Mutumin Da Ya Wuce Shekara 30 Ya Kamata Ya Yi

A Jiya Alhamis cikin shirin Najeriya A Yau mun dubi yadda da  zarar an ga shekaru sun dan fara ja ana sa ran a cimma wani buri na rayuwa da zai sa a ga cewa mutum ya fara samun cigaba da zama cikakken mutum.  Mun yi amfani da shekaru 30.

Shin ka saurari wannan shirin da ya yi magana kan Matakin Da Ya Kamata Matashi Ya Kai Kafin Ya Cika Shekara 30?

A yau shirin na tafe da shawarwarin mafita ga wadanda su ka wuce shekaru 30 amma babu kwakkarar madafa.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Babban layin wutar lantarki ya faɗi karon farko a 2025

Na yi nadamar yi wa Tinubu kamfe a 2023 — Ɗan Bilki Kwamanda

Yadda na ƙi karɓar cin hancin N5bn a gwamnatin Tinubu – Tsohon Hadimi

Zulum ya bai wa sabon Shehun Bama sandar sarauta

Tags