Abin Da Shugaba Buhari Ya Fada Wa Majalisar Dinkin Duniya
Domin sauke shirin latsa nan Shugaban Najeriya Muhammmadu Buhari yayi jawabi mai gamsarwa a taron majalisar dinkin duniya karo na 76 inda a cikin bayanin ya bukaci a yafewa Najeriya bashin da ake binta.Taliban ta tura wakili zuwa Majalisar Dinkin DuniyaGazawar Shugaba Buhari ta kai makura, inji PDPya kuma kalubalanci majalisar da ta yi […]
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, yayin da yake gabatar da jawabi a zauren Majalisar Dinkin Duniya, ranar Talata, a birnin New York
Shugaban Najeriya Muhammmadu Buhari ya yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76, wanda a cikinsa ya bukaci a yafe wa Najeriya bashin da ake bin ta.
Ya kuma kalubalanci Majalisar da ta yi wa tsarin Kwamitinta na Tsaro garambawul.
A wannan shirin za mu duba muhimman abubuwan da Shugaba Buhari, da yadda za su amfani talakan Najeriya.