Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Bayar Da Gudummawar Jini

Alfanun da ke tattare da bayar da gudummawar jini

Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Bayar Da Gudummawar Jini

Bayar da gudummawar jini na daga cikin abubuwan da ake kwadaitarwa da yi.

Ko mene ne dalilin da ya sa ake son mutane su rika bayar da gudummawar jini?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu abin cewa dangane da alfanun da ke tattare da bayar da gudummawar jini.

Domin sauke shirin, latsa nan