‘Abin da ya sa aka kafa dokar hana bara a Kaduna’

Shugaban Kwamitin Yada labarai na Majalisar dokokin  jahar Kaduna Honorabul Nuhu Machu Goroh Shadalafiya, a tattaunawarsa da Aminiya kan dokar hana barace-barace da kuma tallace-tallace ya bayyana dalilansu na amincewa da dokar, wacce gwamnatin jahar ta mika masu. Ya ce an samar da dokar ce domin kare matarbar mabarata da kuma masu talla a jahar. […]

‘Abin da ya sa aka kafa dokar hana bara a Kaduna’
‘Abin da ya sa aka kafa dokar hana bara a Kaduna’

Shugaban Kwamitin Yada labarai na Majalisar dokokin  jahar Kaduna Honorabul Nuhu Machu Goroh Shadalafiya, a tattaunawarsa da Aminiya kan dokar hana barace-barace da kuma tallace-tallace ya bayyana dalilansu na amincewa da dokar, wacce gwamnatin jahar ta mika masu. Ya ce an samar da dokar ce domin kare matarbar mabarata da kuma masu talla a jahar. Ga yadda hirar ta kasance: