Abin da ya sa Babangida da Ali Gusau suka yi min juyin mulki – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce an yi masa juyin mulki ne shekara 31 da suka gabata domin yana kokarin korar wadansu manyan sojoji saboda samunsu da cin hanci da rashawa.