Dalilin Da Kotu Ta Tsige Gwamnonin Arewa 4

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba ainihin dalilan da suka sa kotunan tsige gwamnonin huɗu zuwa yanzu

Dalilin Da Kotu Ta Tsige Gwamnonin Arewa 4

Gwamnonin da aka tsige

Bayan watanni tara da kammala zaben 2023 da zubar da wasu jiga-jigan ’yan siyasa, ɓangaren shari’a ma na ci gaba da yanke hukunci, inda zuwa yanzu aka tsige gwamnoni hudu daga jam’iyyu daban-daban.

Wasu na sanya ayar tambaya kan sarƙaƙiyar da alƙalai ke amfani da su wajen yanke hukunci a kotuna.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba ainihin dalilan da suka sa kotunan tsige gwamnonin huɗu zuwa yanzu.

Domin sauraren shirin, latsa nan