Abin Da Ya Sa Matasa Ba Sa Rajista Don Yin Zabe

Har yanzu matasa, wadanda suka fi babatu a kan bukatar sauyi, ba sa yankar katin zabe

Abin Da Ya Sa Matasa Ba Sa Rajista Don Yin Zabe

Katinan zabe

Domin sauke shirin latsa nan.

Yanzu dai saura kwana 529 a gudanar da manyan zabubbuka a Najeriya.

Sai dai har yanzu matasa, wadanda su ne suka fi yawa a kasar suka kuma fi kowa babatu a kan bukatar sauyi, suna raba daya biyu wurin yankar katin zaben.

Ko meye dalilansu?