Abin da ya sa na mayar wa gwamnati albashina – Tsohon malamin Firamare

Wani malamin makarantar firamare a Gombe mai suna Alhaji Jafaru Adamu Baderi, ya mayar da albashin da aka biya shi a watan Afrilu saboda ya yi ritaya a watan Maris da suka kai Naira dubu 34 da 300.