Abin da ya sa na musulunta – Uwargidan Gwamnan Ogun
Uwargidan Gwamnan Jihar Ogun Misis Olufunso Amosun ta bayyana yadda aka yi ta rungimi addinin Musulunci bayan ta auri Gwamna Ibekunle Amosun.