Abin da ya sa na soki Buhari lokacin takara – Bukar Abba
Sanata Bukar Abba Ibrahim (APC, Yobe ta Gabas) ya yi Gwamna Jihar Yobe sau biyu, kafin ya wakilci mazabarsa a matsayin sanata karo na uku. A wannan tattaunawa da ya yi da Aminiya, ya tabo matsaloli daban-daban kamar haka: