Abin da ya sa nake girmama Jonathan- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai daina girmama tsohon Shugaban Kasa Goddluck Jonathan ba saboda yadda Jonathan din ya yi bayan zaben 2015. Buhari ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da ‘yan Kanyywood a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja. “A lokacin da suke tunanin yadda za su yi da […]

Abin da ya sa nake girmama Jonathan- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai daina girmama tsohon Shugaban Kasa Goddluck Jonathan ba saboda yadda Jonathan din ya yi bayan zaben 2015.

Buhari ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da ‘yan Kanyywood a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.

“A lokacin da suke tunanin yadda za su yi da sakamakon zaben na 2015, kawai sai Jonathan ya kira ni yana taya ni murna.”

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa