Abin da ya sa nake gudanar da bincike kan Musulmi da Musulunci – Farfesa Egody Uchendu
A makon da ya gabata ne Hukumar hadin kan limamai da malaman addini ta Jihar Kurosriba ta gudanar da lacca mai taken hadin kan Musulmi da kuma mu’amala tsakanin sauran addinai.