Abin Da Ya Sa Rashin Tsaro Ke Neman Cinye Abuja

A ’yan kwanakin nan hankali ya koma Abuja ta fannin tsaro.

Abin Da Ya Sa Rashin Tsaro Ke Neman Cinye Abuja

A ’yan kwanakin nan hankali ya koma Birnin Tarayya Abuja ta fannin tsaro.

’Yan bindiga da masu garkuwa don neman kudin fansa suna ta kai farmaki a yankunan birnin da ake wa kallon wuri mafi tsaro a Najeriya.

Shin me ya sa ’yan bindigar suka karkato da ayyukansu zuwa yankin?

Shirin Najeriya A a Yau ya duba abin da ya sa masu garkuwa da mutane suka maida hankali kan Abuja.

Domin sauke shirin, latsa nan

Zaɓen Edo: Yadda aka kama masu sayen ƙuri’a da ’yan daba

Sarakunan Nijar sun kai wa Gwamnatin Yobe ziyarar jaje

Ɗan majalisa ya yi jinjina kan naɗa Danyaya Sarkin Ningi

’Yan Sanda sun kama gungun ’yan fashi 7 a Katsina