Kananan Labarai• Created May 13, 2013 04:25
Abin da ’Yar’aduwa ya gaya mani kafin mutuwarsa – Turai
Uwargidan tsohon Shugaban kasa, Hajiya Turai Umaru Musa ’Yar’aduwa, ta ce mijnta ya taba gaya mata cewa ’yan uwansa za su yi rigima da ita idan ya mutu, domin kuwa za su yi zaton ya bar dukiya mai yawa.