Abin Da Zai Sa Farashi Ya Riƙa Sauka Bayan Ya Tashi

Ya zama al’ada da zarar farashin wani abu ya hau sama, ba lallai ya sauko ba.

Abin Da Zai Sa Farashi Ya Riƙa Sauka Bayan Ya Tashi

’Yan kasa na kokawa kan yadda farashin komai ke hauhawa yayin da samun al’umma bai cika karuwa ba.

Ya riga ya zama al’ada da zarar farashin wani abu a Najeriya ya hau sama, ba lallai ya sauko kasa ba.

Shirin Najeriya a yau ya mayar da hankali kan sauyawar farashi a Najeriya da yadda za a dauki matakin dakatar da hakan.

Domin sauke shirin, latsa nan