Abokin takarar Atiku ya kawo akwatinsa
Dan takarar shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar ya yi na daya a akwatin zaben abokin takarasa, Ifeanyi Okowa. Atiku ya samu nasara ne da kuri’a 160, yayin da Tinubu na APC ya samu 4, sai kuma Obi na LP da ke da shida. Gobara ta tashi a kasuwar Monday Market a Maiduguri NNPP ta […]
Dan takarar shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar ya yi na daya a akwatin zaben abokin takarasa, Ifeanyi Okowa.
Atiku ya samu nasara ne da kuri’a 160, yayin da Tinubu na APC ya samu 4, sai kuma Obi na LP da ke da shida.
- Gobara ta tashi a kasuwar Monday Market a Maiduguri
- NNPP ta zargi APC da kai wa dan takararta na Gwamna hari a Kano
Sai dai dan takarar Gwamnan jihar a PDP Sheriff Oborowheri, bai kawo na sa akwatin ba, inda LP ta kada shi da kuri’a 133, yayin da PDP ke biye da shi da kuri’a biyar kacal.