Abubuwan da Kanawa ke son Abba Gida-Gida ya aiwatar

A ranar Litinin aka rantsar da sabon Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wanda ya gaji Abdullahi Umar Ganduje bayan kammala wa’adin mulkin shekaru hudu karo biyu. Aminiya ta zanta da mazauna jihar, inda suka bayyana abubuwan da suke so sabon gwamnan ya yi musu da zarar ya akalar jagoranci ta koma hannunsa.

Abubuwan da Kanawa ke son Abba Gida-Gida ya aiwatar

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf

A ranar Litinin aka rantsar da sabon Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wanda ya gaji Abdullahi Umar Ganduje bayan kammala wa’adin mulkin shekaru hudu karo biyu.

Aminiya ta zanta da mazauna jihar, inda suka bayyana abubuwan da suke so sabon gwamnan ya yi musu da zarar ya akalar jagoranci ta koma hannunsa.

Hotunan zanga-zangar tsofaffin sojoji Abuja

Girgizar ƙasa ta kashe mutum 95 a ƙasar Tibet

Boko Haram ta mamaye sansanin sojoji ta sace makamai a Borno

Ɗan ta’adda ya sa wa Zamfarawa harajin N100m